Global site navigation
Na gargajiya
DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al'amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida
Fitacciyar jarumar fim ta Najeriya, Esther Nwachukwu, wacce aka fi sani da Esther Sky, ta jawo ce-ce-ku-ce a yanar gizo bayan da ta fadi rayuwar jima'inta.
Esther Nwachukwu ya bayyana cewa ita tana lalata ne da mazaje masu aure ba wai samari ba, kuma ta kwanta da mazan da ba ta san iyakar adadinsu ba.
Kara karanta wannan
“Da hankalina,” Matar da ta kekketa fasfon mijinta a filin jirgi ta fadi dalilin hakan
A wata hira da aka yi da ita a kwanan nan a shirin Nedu Wazobi na 'Honest Bunc', Estagr Nwachukwu ta yarda cewa ta kwanta da mazaje sama da 3,000.
LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng
Ta kara da cewa ta yi lalata da mazajen auren ne a yawon duniya da ta yi kama daga Najeriya zuwa Cyprus, Turkiyya, Kenya, har zuwa Ghana.
Jarumar fim din ta ce:
Mai gabatar da shirin ya tambaye ta:
Esther ta ba shi amsa da cewa:
Kara karanta wannan
Uju Kennedy: Mamaki ya kama jama’a bayan Ministar harkokin mata ta tarwatsa taro
Kalli yadda ta yi magana a kasa:
Legit Hausa ta tattaro martanin a kasa:
iameniolamyde:
b_uniqu.e':
ada_amakassy:
_iamsheila__:
A wani labarin, mun ruwaito cewa shahararriya a shafin OnlyFans, Annie Knight ta rasa aikinta bayan da aka gano tana kwana da tulin maza.
Kara karanta wannan
Yunwa na barazana ga rayukan almajiran Kano, an roki matasa su hakura da zanga zanga
A kwanakin baya aka ruwaito Knight ta yi hira a shirin The Kyle and Jackie O inda ta yi bayanin yadda ta ke kwana da mazaje 300 a shekara, wadanda da yawansu ba ta san asalinsu ba.
Muhammad Malumfashi, babban edita a sashen Hausa na Legit ya duba labarin.
Asali: Legit.ng
Sani Hamza (Hausa Editor) Sani Hamza ma’aikaci ne da ya yake da gogewa a aikin jarida. Ba fassara labarai da wallafasu a yanar gizo kadai ba, Sani yana da kwarewa a aikin rediyo da talabijin. Ya kuma shafe shekaru 8 a masana’antar fina-finai da dab’i.

You must be logged in to post a comment.